Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai, da 'ya'yanka maza, da barorinka za ku riƙa yi wa iyalin Saul noma, ku kawo musu amfanin domin su sami abinci, amma Mefiboshet kansa, zai riƙa cin abinci a teburina kullum.” (Ziba kuwa yana da 'ya'ya maza goma sha biyar, da barori ashirin.)

Karanta cikakken babi 2 Sam 9

gani 2 Sam 9:10 a cikin mahallin