Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 6:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kawo akwatin alkawarin Ubangiji, suka ajiye shi a wurinsa a cikin alfarwar da Dawuda ya kafa dominsa. Dawuda ya miƙa hadayun ƙonawa da na salama a gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Sam 6

gani 2 Sam 6:17 a cikin mahallin