Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka faɗa wa Dawuda sarki, cewa, Ubangiji ya sa wa gidan Obed-edom albarka, da dukan abin da yake da shi saboda akwatin alkawarin Allah. Sai Dawuda ya tafi da murna ya kawo akwatin alkawarin Allah daga gidan Obed-edom zuwa Birnin Dawuda.

Karanta cikakken babi 2 Sam 6

gani 2 Sam 6:12 a cikin mahallin