Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Dawuda da mutanensa suka tafi Urushalima su yaƙi Yebusiyawa mazaunan ƙasar. Su kuwa suka ce wa Dawuda, “Ba za ka iya zuwa nan ba, makafi kawai da guragu za su kore ka.” A zatonsu Dawuda ba zai iya zuwa can ba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:6 a cikin mahallin