Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 5:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya zo Ba'al-ferazim, ya ci Filistiyawa a wurin. Sa'an nan ya ce, “Ubangiji ya huda abokan gabana a idona kamar rigyawa.” Saboda haka aka sa wa wurin suna, “Ubangiji Mai Hudawa.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:20 a cikin mahallin