Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 5:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuwa ya yi roƙo ga Ubangiji, ya ce, “Ko in tafi in yi yaƙi da Filistiyawa? Za ka bashe su a hannuna?”Ubangiji kuwa ya ce masa, “Ka haura, gama hakika, zan ba da Filistiyawa a hannunka.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:19 a cikin mahallin