Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 4:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan, ɗan Saul kuwa, yana da ɗa, sunansa Mefiboshet, amma gurgu ne. Yana da shekara biyar sa'ad da aka kawo labarin mutuwar Saul da Jonatan daga Yezreyel. Sai mai renonsa ta ɗauke shi, ta sheƙa a guje. A sa'ad da take gudu sai ya faɗo, sanadin gurguntakar ke nan.

Karanta cikakken babi 2 Sam 4

gani 2 Sam 4:4 a cikin mahallin