Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 23:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abishai, ɗan'uwan Yowab ɗan Zeruya, shi ne shugaban jarumawan nan talatin. Sa'ad da ya girgiza mashinsa, sai da ya kashe mutum ɗari uku. Da haka ya samar wa kansa sūna tare da mutanen nan uku.

Karanta cikakken babi 2 Sam 23

gani 2 Sam 23:18 a cikin mahallin