Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce, “Ya Ubangiji, ka tsare ni daga shan jinin mutanen da suka sadaukar da ransu.” Saboda haka bai sha ruwan ba.Abubuwan da jarumawan nan uku suka yi ke nan.

Karanta cikakken babi 2 Sam 23

gani 2 Sam 23:17 a cikin mahallin