Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 23:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ita ce maganar Dawuda ta ƙarshe. Dawuda ɗan Yesse, shi ne mutumin da Allah ya ɗaukaka, wanda Allah na Yakubu ya zaɓa ya zama sarki, wanda kuma ya shirya waƙoƙin Isra'ila. Dawuda ya ce,

Karanta cikakken babi 2 Sam 23

gani 2 Sam 23:1 a cikin mahallin