Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 21:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abishai ɗan Zeruya kuwa, ya kawo wa Dawuda gudunmawa. Ya faɗa wa Bafilisten, ya kashe shi. Jama'ar Dawuda kuwa suka sa ya yi musu alkawari ba zai ƙara binsu zuwa wurin yaƙi ba. Suka ce, “Kai ne begen Isra'ila, ba mu so mu rasa ka.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 21

gani 2 Sam 21:17 a cikin mahallin