Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ishbi-benob, ɗaya daga cikin Refayawa, gwarzayen nan, wanda nauyin mashinsa ya yi shekel ɗari uku na tagulla, yana kuma rataye da sabon takobi, ya zaci zai iya kashe Dawuda.

Karanta cikakken babi 2 Sam 21

gani 2 Sam 21:16 a cikin mahallin