Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 18:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sojojin suka ce, “Ba za ka tafi tare da mu ba, gama idan muka gudu, ba za su kula da mu ba. Ko rabinmu sun mutu, ba za su kula ba, gama kai kana bakin mutum dubu goma (10,000) na mutanenmu. Zai fi kyau kuma ka zauna cikin gari ka riƙa aika mana da taimako.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:3 a cikin mahallin