Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 18:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aiki runduna zuwa yaƙi. Ya sa Yowab ya shugabanci sulusi ɗaya na rundunar, sulusi na biyu kuma ya sa a hannun Abishai, ɗan Zeruya, ɗan'uwan Yowab. Sulusi na uku kuwa ya sa a hannun Ittayi Bagitte. Sa'an nan sarki ya ce wa sojojin, “Ni ma da kaina zan tafi tare da ku.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:2 a cikin mahallin