Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 18:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahimawaz ya ce, “Duk dai abin da zai faru, zan tafi.”Sai Yowab ya yardar masa ya tafi. Sa'an nan Ahimawaz ya sheƙa, ya bi ta hanyar fili, ya wuce Bahabashen.

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:23 a cikin mahallin