Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 18:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahimawaz ɗan Zadok kuma ya ce wa Yowab, “Ko mene ne zai faru dai, ka bar ni in bi bayan Bahabashen a guje.”Yowab ya ce masa, “Don me za ka tafi, ɗana, tun da yake ba za ka sami lada saboda labarin da za ka kai ba?”

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:22 a cikin mahallin