Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 16:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Abishai, ɗan Zeruya, ya ce wa sarki, “Ranka ya daɗe, don me za ka bar wannan kare yana ta zaginka? Bari in tafi in fille masa kai.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 16

gani 2 Sam 16:9 a cikin mahallin