Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sarki ya ce masa, “Ba ruwanku, ku 'ya'yan Zeruya. Idan yana zagi saboda Ubangiji ya sa shi, to, wa ya isa ya ce, ‘Don me kake yin haka?’ ”

Karanta cikakken babi 2 Sam 16

gani 2 Sam 16:10 a cikin mahallin