Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Dawuda ya wuce ƙwanƙolin dutsen kaɗan, sai ga Ziba baran Mefiboshet ya sadu da shi. Ya zo da jaki biyu ya yi musu labtu da gurasa dunƙule ɗari biyu, da zabibi ɗari, da sababbin 'ya'yan itace guda ɗari, da salkar ruwan inabi.

Karanta cikakken babi 2 Sam 16

gani 2 Sam 16:1 a cikin mahallin