Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakan kuma ƙara da cewa, “Kai, in da a ce ni ne alƙali a ƙasar, zan yi wa duk wanda ya zo wurina da ƙara, shari'ar gaskiya.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 15

gani 2 Sam 15:4 a cikin mahallin