Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Absalom ya aiki manzanni a asirce cikin dukan kabilan Isra'ila a faɗa musu haka, “Da zarar kun ji an busa ƙaho, sai ku ce, ‘Absalom shi ne sarki, yana Hebron.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Sam 15

gani 2 Sam 15:10 a cikin mahallin