Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana basaraken ya yi baƙo, amma bai yarda ya kamo daga cikin garkensa ya yanka wa baƙon ba, sai ya kamo 'yar tunkiyar talakan nan, matalauci, ya yanka wa baƙon da ya zo wurinsa.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:4 a cikin mahallin