Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma talakan ba shi da kome sai 'yar tunkiyar da ya sayo. Ya yi renonta, ta yi girma a wurinsa, tare da 'ya'yansa. Takan ci daga cikin ɗan abincinsa, ta kuma sha daga cikin abin shansa, ta kwanta a ƙirjinsa. Ta zama kamar 'ya a gare shi.

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:3 a cikin mahallin