Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Dawuda ya ji labari, ya tara Isra'ilawa duka, ya haye Urdun zuwa Helam. Suriyawa kuwa suka ja dāgar yaƙi, suka yi yaƙi da Dawuda.

Karanta cikakken babi 2 Sam 10

gani 2 Sam 10:17 a cikin mahallin