Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hadadezer ya aika aka kawo Suriyawan da suke a hayin Kogin Yufiretis. Suka taru a Helam. Shobak shugaban rundunar Hadadezer shi ne ya shugabance su.

Karanta cikakken babi 2 Sam 10

gani 2 Sam 10:16 a cikin mahallin