Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 9:4-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyalin Yahuza guda ɗari shida da tasa'in suka zauna a Urushalima, shugabansu kuwa shi ne Utai ɗan Ammihud, jīkan Omri daga wajen Feresa. Waɗansu kakanninsu kuwa su ne Imri da Bani. Zuriyar Shela ɗan Yahuza suna da shugaba mai suna Asaya. Zuriyar Zera ɗan Yahuza kuwa, shugabansu Yuwel.

Karanta cikakken babi 1 Tar 9

gani 1 Tar 9:4-6 a cikin mahallin