Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 9:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka sa waɗansu su zama masu lura da kayayyakin Haikalin, da kayayyakin aiki na cikin Wuri Mai Tsarki, da lallausan gari, da ruwan inabi, da mai, da turare, da kayan yaji.

Karanta cikakken babi 1 Tar 9

gani 1 Tar 9:29 a cikin mahallin