Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 9:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su shugabanni huɗu na matsaran ƙofar Lawiyawa ne waɗanda suke da matsayi na riƙon amana, su ne masu lura da ɗakunan Haikalin Allah da dukiyarsa.

Karanta cikakken babi 1 Tar 9

gani 1 Tar 9:26 a cikin mahallin