Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan waɗanda aka zaɓa domin su zama masu tsaron ƙofofi, su ɗari biyu ne da goma sha biyu. An lasafta su bisa ga asalinsu da garuruwansu. Dawuda da Sama'ila annabi, su ne suka sa su a matsayinsu na riƙon amana.

Karanta cikakken babi 1 Tar 9

gani 1 Tar 9:22 a cikin mahallin