Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 9:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shallum ɗan Kore, wato jīkan Ebiyasaf, tare da 'yan'uwansa na zuriyar Kora, suke lura da masu tsaron ƙofofin alfarwa kamar dai yadda kakanninsu suka lura da zangon Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Tar 9

gani 1 Tar 9:19 a cikin mahallin