Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa aka lasafta Isra'ilawa bisa ga asalinsu. An rubuta su a littafin sarakunan Isra'ila.Sai aka kai mutanen Yahuza zaman talala a Babila saboda rashin amincinsu ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Tar 9

gani 1 Tar 9:1 a cikin mahallin