Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Beker, maza, su ne Zemira, da Yowash, da Eliyezer, da Eliyehoyenai, da Omri, da Yerimot, da Abaija da Anatot, da Alamet. Waɗannan duka 'ya'yan Beker ne, maza.

Karanta cikakken babi 1 Tar 7

gani 1 Tar 7:8 a cikin mahallin