Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 7:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Bela, maza, su biyar ne, wato Ezbon, da Uzzi, da Uzziyel, da Yerimot, da Iri. Su ne shugabannin gidajen kakanninsu, jarumawa ne su. An lasafta su bisa ga asalinsu, su dubu ashirin da biyu ne da talatin da huɗu (22,034).

Karanta cikakken babi 1 Tar 7

gani 1 Tar 7:7 a cikin mahallin