Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 4:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu daga cikinsu, mutum ɗari biyar daga zuriyar Saminu, suka tafi wajen gabashin Edom. Waɗanda suka shugabance su kuwa, su ne 'ya'yan Ishi, wato Felatiya, da Neyariya, da Refaya, da Uzziyel.

Karanta cikakken babi 1 Tar 4

gani 1 Tar 4:42 a cikin mahallin