Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 4:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan da aka lasafta sunayensu, su ne suka zo a kwanakin Hezekiya Sarkin Yahuza, suka fāɗa wa alfarwai da bukkoki waɗanda suka tarar a can, suka hallaka su sarai, sa'an nan suka maye wurinsu saboda akwai makiyaya domin garkunansu a wurin.

Karanta cikakken babi 1 Tar 4

gani 1 Tar 4:41 a cikin mahallin