Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 28:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ba shi tsarin ƙungiyoyin firistoci da na Lawiyawa, da na dukan hidimar da za a yi a Haikalin Ubangiji, da aikin lura da kayayyakin aiki na cikin Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Tar 28

gani 1 Tar 28:13 a cikin mahallin