Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 28:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya yi umarni a tara dukan shugabannin Isra'ila, da shugabannin kabilai, da shugabannin ƙungiyoyin da suke bauta wa sarki, da shugabannin dubu dubu, da na ɗari ɗari, da masu lura da dukan dukiya da dabbobin sarki, da na 'ya'yansa, da fādawa, da manyan sojoji, da jarumawa, a Urushalima.

Karanta cikakken babi 1 Tar 28

gani 1 Tar 28:1 a cikin mahallin