Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 27:25-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga lissafin masu sarrafa dukiyar sarki.Ɗakin ajiya na sarki: Azmawet ɗan Adiyel,Ƙaramin ɗakin ajiya: Jonatan ɗan Uzziya,Aikin gona: Ezri ɗan Kabilu,Kurangar Inabi: Shimai daga Rama,Ɗakin ajiyar Inabi: Zabdi daga Shefam,Itatuwan zaitun da na ɓaure (a gindin tsaunukan yamma): Ba'al-hanan daga Geder,Ajiyar man zaitun: Yowash,Garken shanu na filin Sharon: Shirtai daga Sharon,Garken shanu na cikin kwari: Shafat ɗan Adlai,Raƙuma: Obil Ba'isma'ile,Jakuna: Yedaiya daga Meronot,Tumaki: Yaziz Bahagire.

Karanta cikakken babi 1 Tar 27

gani 1 Tar 27:25-30 a cikin mahallin