Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 27:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowab ɗan Zeruya ne ya fara ƙidayar, amma bai gama ba. Allah ya hukunta wa Isra'ila saboda wannan ƙidaya, saboda haka ba za a taɓa samun cikakken adadi a lissafin da suke a ajiye na fādawan sarki Dawuda ba.

Karanta cikakken babi 1 Tar 27

gani 1 Tar 27:24 a cikin mahallin