Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 27:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga lissafin kawunan iyalin Isra'ilawa, da shugabannin dangi, da jama'a masu gudanar da ayyukan mulki. A kowane wata akan sauya aikin ƙungiyar mutum dubu ashirin da dubu huɗu (24,000), a ƙarƙashin shugaban aiki na wannan wata. Kowane wata akan sauya, wata ƙungiya ta kama aiki.

Karanta cikakken babi 1 Tar 27

gani 1 Tar 27:1 a cikin mahallin