Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 23:6-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Dawuda kuwa ya kasa su kashi kashi bisa ga 'ya'yan Lawi maza, wato Gershon, da Kohat, da Merari.

7. 'Ya'yan Gershon maza, su ne Libni da Shimai.

8. 'Ya'yan Libni, maza, su ne Yehiyel, shi ne babba, da Zetam, da Yowel, su uku.

Karanta cikakken babi 1 Tar 23