Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 23:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Shimai, maza kuwa, su ne Shelomit, da Heziyel, da Haran, su uku. Waɗannan su ne shugabannin gidajen kakanninsu, Libni.

Karanta cikakken babi 1 Tar 23

gani 1 Tar 23:9 a cikin mahallin