Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 23:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma lokacin miƙa wa Ubangiji hadayun ƙonawa a ranakun Asabar, da lokacin tsayawar amaryar wata, da lokacin ƙayyadaddun idodi, za su tsaya a gaban Ubangiji bisa ga yawansu da ake bukata.

Karanta cikakken babi 1 Tar 23

gani 1 Tar 23:31 a cikin mahallin