Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 23:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ne za su riƙa lura da alfarwa ta sujada, da Wuri Mai Tsarki, za su kuma taimaki 'ya'yan Haruna, maza, 'yan'uwansu, da yin hidimar Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Tar 23

gani 1 Tar 23:32 a cikin mahallin