Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 22:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da wahala mai yawa na yi tanadi domin Haikalin Ubangiji, zinariya wajen talanti dubu ɗari (100,000), da azurfa kuma wajen talanti zambar dubu (1,000,000), domin gina Haikalin Ubangiji. Bayan wannan akwai tagulla da ƙarfe masu tarin yawa. Na kuma tanada katakai da duwatsu. Kai kuma sai ka ƙara a kansu.

Karanta cikakken babi 1 Tar 22

gani 1 Tar 22:14 a cikin mahallin