Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 22:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka arzuta idan ka kula ka kiyaye dokoki da ka'idodi da Ubangiji ya umarci Musa saboda Isra'ila. Ka ƙarfafa, ka yi ƙarfin hali. Kada ka ji tsoro, kada kuma ka karaya.

Karanta cikakken babi 1 Tar 22

gani 1 Tar 22:13 a cikin mahallin