Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka, sarki ya sa Yowab ya bi umarninsa. Sai Yowab ya tashi, ya bibiya ƙasar Isra'ila duka, sa'an nan ya komo Urushalima.

Karanta cikakken babi 1 Tar 21

gani 1 Tar 21:4 a cikin mahallin