Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 19:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da barorin Hadadezer suka ga Isra'ilawa sun ci su da yaƙi, sai suka ƙulla zumunci da Dawuda, suka bauta masa. Saboda haka Suriyawa ba su ƙara yarda su taimaki Ammonawa ba.

Karanta cikakken babi 1 Tar 19

gani 1 Tar 19:19 a cikin mahallin