Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 19:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai Suriyawa suka gudu a gaban Isra'ilawa, Dawuda ya karkashe Suriyawa, mutum dubu bakwai (7,000) masu karusai, da sojojin ƙasa dubu arba'in (40,000). Ya kuma kashe Shobak shugaban sojojin.

Karanta cikakken babi 1 Tar 19

gani 1 Tar 19:18 a cikin mahallin