Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Tar 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya sa ƙungiyoyin sojoji a Suriya ta Dimashƙu, Suriyawa kuma suka zama bayin Dawuda, suka riƙa kawo masa haraji. Ubangiji kuwa ya taimaki Dawuda duk inda ya tafi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 18

gani 1 Tar 18:6 a cikin mahallin